Abu huɗu da za ki yi la’akari kafin ci gaba da hulɗa da tsohon saurayinki
Rabuwar masoya na da wahala a soyayya – yanayi ne na rabuwa da mutumin da ba kya ɓoye masa komai a rayuwarki. Don haka wasu ke ganin ci gaba da hulɗa da juna bayan rabuwar soyayya ya fi komai zafi. “Ban san mutane masu yawa da suka ci gaba da hulɗa da tsoffin samarinsu bayan … Leer más